YUNWA BA AI MAKI ‘LA HAULA’: Gwamnatin Tarayya ta fara koya wa manoman Arewa maso Yamma dabarun noman rogo
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin bayar da horon dabarun noman rogo ga manoman yankin Arewa maso Yamma.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin bayar da horon dabarun noman rogo ga manoman yankin Arewa maso Yamma.
Gwamnati ta kammala shiri tsaf domin bude kamfanonin sarrafa rogo har guda uku a jihar Abia.
Shugaban hukumar WAVE Justin Pita ya sanar da hakan a taron masu ruwa da tsaki na kudu da Saharan Afrika ...
Gwamnati ta ba mu wadannan kudaden ne domin mu noma rogo amma mun sami matsalar rashin siyar da amfanin da ...