An gurfanar da Rochas Okorocha kotu, bayan shafe wata biyar ya na yi wa EFCC walle-wallen karɓar sammaci
EFCC ta gurfanar da shi a ranar Litinin, tare da wani mutum mai Anyim Nyerere, wanda ake tuhumar su tare
EFCC ta gurfanar da shi a ranar Litinin, tare da wani mutum mai Anyim Nyerere, wanda ake tuhumar su tare
Ganin cewa Amaechi ya fito ne daga yankin Kudu maso Gabas, ana hasashen cewa idan Amaechi ya yi nasarar lashe ...
Tun da farko dai EFCC ta kama Okorocha cikin Afrilu, 2021. Sai dai kuma ta bada belin sa daga baya.
Ya ce kamata ya yi kowace jiha a ce sanata daya ne zai wakilce ta. Sannan kuma dan majalisar tarayya ...
An rika kira na 'Inyamirin Hausawa' a kasar Igbo saboda APC amma yanzu nine abokin gaban Jam'iyyar
Okorocha ya ce ba a neman shugabanci gaba-gadi, sai an bi matakan da suka dace.
Yadda aka tirsasa ni bayyana Rochas Okorocha yin nasarar Majalisar Dattawa
Wadanda aka rusa din sun kuma shafi har da shugabannin zartaswa na kananan hukumomin jihohin na Ogun da Imo.
Gwamnonin APC sun bijere wa taron da Oshimhole ya yi da ‘yan takarar gwamna na APC
Sirikin Gwamna Okorocha ya fice daga APC