Jami’an Kwastam sun kama wani matafiyi da kuɗaɗen kasashen waje masu yawa a filin jirgin Aminu Kano
Shugaban hukumar NCS dake kula da shiyoyin Kano da Jigawa Suleiman Umar ya jinjina kokarin da jami'an tsaron suka yi.