KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98
A kotun daukaka kara ma Amaechi bai yi nasara ba. Kotun ta yanke lallai sai ya bayyana ya yi bayani ...
A kotun daukaka kara ma Amaechi bai yi nasara ba. Kotun ta yanke lallai sai ya bayyana ya yi bayani ...
Sai dai kuma Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya gwasale su, ya ki amincewa da korafin na su.
Idan za a iya tunawa, cikin watan Oktoba na 2012, an yi mummunar ambaliya a jihohin Delta, Rivers, Anambra da ...
Wannan kakkausar sanarwa ta fito ne jiya Talata daga Babban Bankin Najeriya, CBN.
Wannan al'amari dai jama'ah da dama suna kallon siyasa ce kawai yasa Gwamna Ganduje daukar wadannan matakai.
Bayan yin wannan gargadin, Birtaniya ta kuma yi magana a kan garkuwa da mutane.
Kotu ta tsige dan takarar APC na gwamnan Enugu
APC ta yi barazanar hukunta wadanda ba su janye kara a kotu ba
Atiku ya doke sauran abokan hamayyar sa 11 a zaben da aka yi yau.
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.