BADAKALAR NAIRA BILYAN 2: Majalisar Zamfara za ta binciki kwangilar gina sabon gidan Gwamnati zamanin Yari
Kakakin Majalisa ya ce an bai wa kwamitin da aka kafa kwata daya domin ya yi bincike kuma ya gabatar ...
Kakakin Majalisa ya ce an bai wa kwamitin da aka kafa kwata daya domin ya yi bincike kuma ya gabatar ...
Bayan wannan bayani, sai Kakakin Majalisa ya sa aka sake karanta wannan kudiri, daga nan kuma aka kafa kwamiti na ...
Guguwar tsigau ta tsige sanatoci da dama da mammbobin majalisar tarayya.
Majalisar Tarayya ta ce sojoji su dakatar da Shirin Tantance Matafiya Kan Titi
mambobin PDP sun yi ta tayar da hargitsin cewa ba su amince ba, kuma nan take suka bayyana sunan wanda ...
Yadda sanatoci suka rika murzaa gashin baki a Majalisar Dattawa
Shugaban Masu Rinjaye, Femi Gbajabiamila ne ya jagoranci sauran a ganawar da suka yi da Osinbajo.