JIGAWA: Kungiyar Hisbah ta ragargaza kwalaben giya 588 a Ringim
Kwamanda hukumar Ibrahim Dahiru ya Sanar da haka wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Lahadi a garin Dutse.
Kwamanda hukumar Ibrahim Dahiru ya Sanar da haka wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Lahadi a garin Dutse.
Jinjiri ya kara da cewa sun iske Nafeesat kwance male-male cikin jini a inda ya jefar da gangan jikin ta.
Abin da ya sa nake wannan batu shine, ina so na zakulo ribar da Arewa ta samu a zaben ne. ...
Babban abin da za ka yi wa abokinka, shine ka zama abokinsa.
A gaskiya idan har za ayi duba na tsanaki da nutsuwa dangane da wannan lamari, dole a dakatar da batun.
Ba shakka wannan tsari ya yi ma'ana da dacewa. Don kuwa su na baya ba su yi hakan ba, sai ...