KORONA: Abuja 11, Barno 8, Kaduna 4, Yanzu mutum 5621 suka kamu a Najeriya, 176 sun rasu
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 176da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar nan ranar Asabar.
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 176da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar nan ranar Asabar.
Ya kara da cewa hukumar sa na horas da mutane kan yadda za su rika kiyayewa daga kamuwa da cutar.