HARKALLAR P&ID: Kotun Amurka ta bai wa Najeriya iznin binciken asusun ajiyar su Jonathan da wasu kamfanoni
An dai shirya yarjejeniyar kwangilar lokacin da Shugaban Kasa na lokacin Umaru 'Yar'Adua ke kwance ya na jiyya a kasar ...
An dai shirya yarjejeniyar kwangilar lokacin da Shugaban Kasa na lokacin Umaru 'Yar'Adua ke kwance ya na jiyya a kasar ...
Salsalar yadda aka janyo wa Najeriya asarar Naira tiriliyan 3.2
Butcher ya umarci Najeriya ta biya kamfanin P&ID, wato Process & Industrial Development Limited, zunzurutun kudade kwatankwacin naira tiriliyan 3.7.