Rikici ya sake barke wa a kauyen Filato
Mun yi ta kiran jami'an tsaro su kawo mana dauki amma inaa.
Mun yi ta kiran jami'an tsaro su kawo mana dauki amma inaa.
A daya bangaren kuma ko’ina ka zagaya a garin sai karar jiniya ka ke ji wadda jami’an tsaro ke ta ...
Alexander ya ce sanadiyyar hari da aka kai musu sama da mutane 2,000 sun zama ‘yan gudun hijira.
A haka dai tuni aka ja daga, kowa ya wasa wukar sa.
Kamar shekaru 30 da suka wuce abin da ya yi baya can, Fulani makiyaya matsotara ne
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun isa garin Bwari sannan an kakkafa shinge a mashiga garin.
Rikicin Fulani makiyaya da manoma a kasar nan ya zama karfen-kafa kuma babbar barazana ga zaman lafiya da zamantakewar mu ...
‘‘Za mu gudanar da bincike akan duk sojojin da suke aiki a wannan yankin’’.
Bincike ya nuna cewa Fulani basu kai hari a wannan rana da ya ce an kashe daliban ba.