RIKICIN ƘABILANCI: Gwamnatin Bauchi ta saka dokar hana walwala a Gudun Hausawa
Gidado ya ce sanadiyyar rikicin mutum uku sun mutu, mutane da dama sun ji rauni sannan an kona gidaje da ...
Gidado ya ce sanadiyyar rikicin mutum uku sun mutu, mutane da dama sun ji rauni sannan an kona gidaje da ...
A dalilin haka ina kira ga hukumar zabe ta gudanar da sabon zabe a mazabar Aminu Shagali saboda abinda ya ...
Kashe-kashen dai ya faru ne tsakanin kabilun Lunguda da Waja wadanda ke zaune kusa da juna a yankunan jihar Gombe.
A wurin gabatar da littafin dai Gwamnan Kwara Abdulrahman AbdulRazaq da Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed duk wakilai su ka ...
Bayan haka Sanata Lawan ya tattauna batun rashin sanin gabanta da jam'iyyar APC ta fada ciki.
Ta ce Garba Shehu ya zama dan sakon su sai yadda suke so yake yi maimakon aikin kare shugaban kasa ...
yan sanda sun kai Dauda babbar asibitin Hadeja inda a nan ne Dauda ya ce ga garin ku nan.
Ministan harkokin kasashen waje na kasar Afrika Ta kudu Naledi Pandor, ta sanar da rufe ofishin jakadancin ta dake Najeriya.
Kakakin ‘yan sanda Tyopev Terna ya sanar da haka wa manema labarai ranar Litini.
Ta sasanta rigingimu sama da 600 wadanda suka shafi kiwo da, cin iyakoki da kuma na burtalin hanyar shanu.