Gwamantin Tarayya ta tura tawagar gano musabbabin kashe-kashe a Zamfara byAshafa Murnai August 28, 2018 0 Bakut ya fadi haka ne a Abuja, ranar Talata, yayin da ya ke ganawa da manema labarai.