Ƙasar Saudiyya za ta haƙa rijiyoyin burtsatse 78 masu aiki da hasken rana a Najeriya
Sannan tana son rage yawan cututtuka da ake samu daga rashin tsabtataccen ruwan domin ceto rayuwar al'umma musamman jarirai.
Sannan tana son rage yawan cututtuka da ake samu daga rashin tsabtataccen ruwan domin ceto rayuwar al'umma musamman jarirai.
Mu'azu ya ce idan aka yi bahaya a waje ruwan sama na wanko kazantar zuwa cikin rijiyoyi da rafi da ...