Fatima ta roki kotu ta tilasta wa tsohon saurayinta ya biya ta bashin naira 180,000 da ya karba
“A lokacin da muke tare Fatima ba ta son gani na cikin damuwa da ta ga rai na ya baci ...
“A lokacin da muke tare Fatima ba ta son gani na cikin damuwa da ta ga rai na ya baci ...
Sanarwar da hukumar ta fitar a ranar Lahadi ta ce, ana cigiyar mutum 168, wayoyi 51 a kashe, wasu 35 ...
Alkalin kotun Malam Salisu Abubakar-Tureta ya umurci ma'auratan da su gabatar da magabatan su a zaman da kotun za ta ...
Babu wani dan bindiga a cikin jirgin, idan ba haka ba ai da an ga harsasai a cikin jirgin.
Jami'an NSCDC sun kubutar da mutane 11 dake tsare a gidan kangararru a Zariya
Mahara sun farwa garin Rigasa dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna a cikin daren Talata.
Mutane dai yanzu sun gwammace su tafi Abuja a tsaye ko ta halin kaka maimakon ace wai sun rasa jirgin.
An ce sai da aka biya diyya sannan aka sake shi.
Ofishin 'yan sanda da ke unguwar Rigasa ne suka shigar da kara.
Ya ce yanzu haka ribar da suke samu ya fi kudaden da suke kashewa wajen gyara taragon jiragen.