MANOMAN SHINKAFA: Muna mika kokon barar mu ga babban bankin Najeriya ya sassauta wa manoman jihar Adamawa
Kungiyar wadda shugabanta, Stephen Maduwa ya yi wannan roko ta bayyana cewa manoman sun yi asarar gaske a bias ambaliya ...
Kungiyar wadda shugabanta, Stephen Maduwa ya yi wannan roko ta bayyana cewa manoman sun yi asarar gaske a bias ambaliya ...
RIFAN za ta maka manoman shinkafa 'yan jihar Katsina 113 a kotu
Shugaban RIPAN Mohammed Maifata ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke wa manema labarai bayani a Abuja
Ambaliya ta malale gonakin shinkafa da na masara a Adamawa