Albarkar noma da aka samu bara ya farfado da tattalin arzikin kasa Najeriya – Inji Garba Shehu
yanzu haka kudin buhun taki ya sauka zuwa 5,500 daga 9,000.
yanzu haka kudin buhun taki ya sauka zuwa 5,500 daga 9,000.
Wadanda suka amfana daga wannan shiri sun hada da manoman kananan hukumomin Argungu, Bagudo, Augie, Kangiwa, Kalgo da Yauri.
Yace zai taimakawa manoman rake a jihar.
Ko da yake shi shugaban karamar hukumar Mafa din Shettima Maina ya gudu sauran suna hannun Hukumar EFCC na jihar.