ZABE: An bindige mutane hudu a jihar Ribas
An bindige mutane hudu a jihar Ribas
An bindige mutane hudu a jihar Ribas
Kotun Koli ta yanke hukuncin cewa sai dai APC ta zama 'yar kallo a Ribas
Ya tabbata dai cewa jam'iyyar APC ba ta da 'yan takaran gwamna a jihohin Ribas da Zamfara.
Magnus Abe ne ya kai kara cewa bangaren Amaechi ya gudanar da zabe, ba tare da saka bangaren sa a ...
Amaechi wanda tsohon gwamnan jihar Ribas ne, shi ne darakta janar na sake zaben Buhari.
Dukkan wadannan zabukan da su da na shugabannin jam’iyya, duk kotu ta ce haramtattu ne.
Dalilan Da Ka Iya Hana APC Shiga Zaben 2019 A Jihar Ribas
Duk masu adawa kan yadda jihar Rivers za ta samu kudi idan an gudanar da zaben a nan jihar, to ...
Sai ya ce ai ba za ta taba yiwuwa ya ba ‘yan tabare dama su kassara siyasar jihar Rivers ba.
Wike ya danganta rufe asusun Akwa-Ibom da ficewar da Godswill Akpabio ya yi daga PDP ya koma APC.