HATSARIN TANKA DA TIRELA: Tinubu ya yi jimamin rasuwar mutane da babbakewar motoci 70 a Ribas
Ya ƙara da cewa y umarci hukumomin da abin ya shafa su gano yadda gwamnati za ta tallafa wa iyalan ...
Ya ƙara da cewa y umarci hukumomin da abin ya shafa su gano yadda gwamnati za ta tallafa wa iyalan ...
To a irin wannan ya za ka saka Dala miliyan 5 a cikin makarantun da ke fama da rashin malamai ...
"Saboda haka kai Gwamna Fubara, idan har muƙamin siyasa ba abin nema ba ne wurjanjan, to ka daina nema wurjanjan, ...
Ugo bayan ya roki sassauci daga wajen kotun Rita ta yanke masa hukuncin zama a kurkuku na shekara 7.
Ina so ya sani cewa Tinubu ya san ko wanene Wike, saboda haka tuggun da yake ƙulla masa ba za ...
Bayan haka Wike ya karyata raderadin da ake cewa wai kudi ya ke nema a gwamnan ya rika bashi, wato ...
Ana zargin Minista Wike, wanda tsohon gwamnan Ribas ne da hannu a yunkurin tsige magajinsa, Siminalayi Fubara.
Jihar ta afka cikin tsaka mai wuya sanadiyyar saɓani da ake zaton ya shiga tsakanin tsohon gwamnan jihar
Asari bai ambaci suna ba, amma dai ya yi barazanar ce Ga Gwamnan Jihar Ribas, tare da wasu da AK ...
RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: 'Ina goyon bayan Abbas, shi zan yi wa kamfen wurjanjan' - Wike