RAHOTON MUSAMMAN: Ribadu ya tabbatar da binciken da ake wa kamfanin ‘crypto’ na Binance
Gwamnatin Najeriya ta kulle 'crypto' da sauran ire-iren kamfanonin hada-hadar kuÉ—aÉ—e irin sa.
Gwamnatin Najeriya ta kulle 'crypto' da sauran ire-iren kamfanonin hada-hadar kuÉ—aÉ—e irin sa.
Kakakin Hedikwatar tsaron Tukur Gusau ya ce jaridar ta shirga karya ne babu wani abu mai kama da haka da ...
Tattaunawar ta su ta jiɓinci matsalar yadda za a daƙile ta'addanci da kuma muhimmancin kula da haƙƙin ɗan Adam.
Kungiyar Kwadago ta umarci Æ´aÆ´an kungiyar su dakatar da Æ´ajin aikin da kungiyar ta fara ranar Talata a faÉ—in Najeriya.
Ya ƙara da cewa abubuwa da yawa sun canja, tun bayan yawan shugabannin ɓangarorin tsaro da ke kai a yanzu.
Ya kuma yi gargadi game da tashe-tashen hankula daga ‘yan siyasa, sannan ya gargaɗi jami'an tsaro su yi aikin su ...
Mai ba shugaban kasa shawara harkar tsaron kasa, Nuhu RibaÉ—u ya hori rundunar Æ´an sandan Najeriya ta haÉ—a hannu tare ...
A yau Litinin ne Ribadu ya amshi ragamar shugabanci a wannan ofis na NSA daga hannun Janar Babagana Monguno mai ...
Sannan kuma ina tabbatar muku da cewa sai mutanen jihar Adamawa su mori abin da ba su taba mora ba ...
Idan ba a manta an daura auren Fatima Ribadu da Aliyu Atiku Abubakar ranar Asabar din da ta gabata a ...