Yadda ofishin Ribaɗu ya taimaka wajen ceto Ɗaliban lafiya 20 da wasu mutane 7 – Babban Sufeton ‘Yan Sanda
Ya ce an yi nasarar kashe wani jigo na gungun masu garkuwa da mutanen a yayin musayar wutar tare da ...
Ya ce an yi nasarar kashe wani jigo na gungun masu garkuwa da mutanen a yayin musayar wutar tare da ...
Ya jinjina wa jami'an tsaro kan namijin ƙoƙarin da suke yi domin ganin an daƙile matsalar tsaro a faɗin ƙasar ...
Ina kira ga ‘yan Nijeriya da su ci gaba da yin imani da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da hukumomin ...
Ya yi kira da a kara himma da bada tallafin don samun damar kammala ginin da ya kai kashi 80 ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ya furta hakan Ado Ekiti, babban birnin Jihar Ekiti, a ranar Alhamis.
Cincirindon jama'a magoya bayan Sarki Sanusi sun yi dafifi a fadar sarki domin nuna goyon baya gare shi.
Ribadu ya ce aƙalla akwai makamai sama da miliyan 3 a hannun mugayen mutane a faɗin Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta kulle 'crypto' da sauran ire-iren kamfanonin hada-hadar kuɗaɗe irin sa.
Kakakin Hedikwatar tsaron Tukur Gusau ya ce jaridar ta shirga karya ne babu wani abu mai kama da haka da ...
Tattaunawar ta su ta jiɓinci matsalar yadda za a daƙile ta'addanci da kuma muhimmancin kula da haƙƙin ɗan Adam.