N-POWER: Sama da mutum milyan 5 suka cika fom din neman aikin gurbin mutum 400,000
Matasan sun garzaya har majalisar Kasa domin mika kukan su ga majalisar.
Matasan sun garzaya har majalisar Kasa domin mika kukan su ga majalisar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin sallamar duka wadanda ke shirin tallafi na N-Power a kasar nan.