GARGADIN BUHARI: Kada wani minista ko shugaban ma’aikata ya yi watsi da aiki ya bi ayarin ‘yan Kamfen
Saboda haka, in horon dukkan ministoci, sakatarorin dindindin da shugabannin hukumomi dole su mai da hankali wajen gudanar da ayyukansu