Yadda ‘Yan Majalisar Najeriya suka karya Dokar Ƙasa, suka sayi zabga-zabgan motocin alfarma da kuɗaɗen talakawa
Sun bayyana cewa rashin tausayi ne ƙarara ga ɗaukacin talakawan Najeriya da kuma rashin kunya da rashin sanin ya kamata.
Sun bayyana cewa rashin tausayi ne ƙarara ga ɗaukacin talakawan Najeriya da kuma rashin kunya da rashin sanin ya kamata.
Ɗan Majalisa Abubakar 'Yalleman ne daga Jihar Jigawa ya miƙe ya karanto ƙorafin na sa, wanda ya ce ya na ...
Sanata Abubakar Danladi zai maida Albashin da aka biya a tsawon zamansa a majalisar.