ABIN KUNYA A SPAIN: Bayan ‘yan ca-boros sun ɗirka wa Real Madrid cikin-shege, ‘yan-yaga-riga sun yi wa Barcelona fyaɗe a tsakiyar birnin Lisbon
Ƙungiyoyi biyu na Spain waɗanda a duniya babu kulob ɗin da ya kai su martaba a idon ƙwallon ƙafa, wato ...