Tsadar rayuwa ta kara kamari da kashi 11.98 a Najeriya
Najeriya ta kulle kan iyakokin ta cikin watan Satumba, wanda hakan ya haddasa tashin farashin kayayyaki.
Najeriya ta kulle kan iyakokin ta cikin watan Satumba, wanda hakan ya haddasa tashin farashin kayayyaki.
Wannan canji yanayin ya afka wa kogin Matan fada da a yanzu haka kogin na ta kafewa.
Babbar matsalar su ita ce rashin ruwan sha, rashin hasken lantarki sannan da kuma rashin kayan more rayuwa
Hukumar ta yi wannan tambihin ne ranar Litinin.
Daktan wanda hazikin manazarcin Hausa da Hasawa ne sosai, ya kuma bayyana irin yadda neman auren Hausawa ya canja yanzu, ...