ƘURE MALEJIN TSADAR RAYUWA: Yadda fatara da talauci suka rataya wa ‘yan Najeriya rigar ƙaya da fatarin tsiya
Da dama sun daina amfani da janareto saboda rashin wuta. Wasu sayar da shi suka yi, suka sayi abinci, wasu ...
Da dama sun daina amfani da janareto saboda rashin wuta. Wasu sayar da shi suka yi, suka sayi abinci, wasu ...
Ki dai Shugaban Ƙasa kurma ne, ba ya jin magana ne. Lokaci ya yi da 'yan Najeriya da za su ...
Yayin da ake sayar da tsaka-tsakiyar doya ɗaya naira 800, ana sayar da ɗan ƙaramin kwanon awo cike da dankali ...
Ana yin ranar tunawa da muhimmancin barci na duniya a duk ranakun 11, 12 da 13 na watan Maris.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 111 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.
Jadaan ya ce wannan al'amari ya faru ne saboda mummunan karyewar tattalin arzikin kasa, sakamakon karyewar farashin danyen man fetur ...
Rahoton Tashin Gwauron Zabon Farashin Kayan Masarufi ya tabbatar cewa an samu tashin farashi zuwa kashi 12.26.
Najeriya ta kulle kan iyakokin ta cikin watan Satumba, wanda hakan ya haddasa tashin farashin kayayyaki.
Wannan canji yanayin ya afka wa kogin Matan fada da a yanzu haka kogin na ta kafewa.
Babbar matsalar su ita ce rashin ruwan sha, rashin hasken lantarki sannan da kuma rashin kayan more rayuwa