Mallakar shaidar rigakafin ‘Zazzabin Shawara’ ya zama dole ga matafiya – Gwamnatin Najeriya
Tun da cutar shawara ta bullo a shekarar bara gwamnati ta fara yi wa mutane rigakafin cutar.