Mutane 50 ne suka rasa rayukan su a harin Mubi – Rundunar ‘Yan sanda byAisha Yusufu November 21, 2017 0 Wani matashi dauke da bam ne ya tada ta a wani masallaci, daidai ana sallar asuba.