An kashe mutane 10 a harin Kaduna –‘Yan sanda byAisha Yusufu December 17, 2018 0 A dalilin haka mutane goma suka mutu sannan da dama sun sami rauni.