Sarkin Rano, Alh Tafida Abubakar Illa ya rasu
Sarki Tafida ya rasu a asibitin Nasarawa da ke birnin Kano bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Sarki Tafida ya rasu a asibitin Nasarawa da ke birnin Kano bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Allah yayi wa tsohon Sufeto Janar din 'yan sanda Ibrahim Comassie rasuwa yau Alhamis.
Jami’an gwamnati da dama da suka je wurin sun ce za a kai musu daukin gaggawa.
Jami’in ma’aikatar kiwon lafiya na jihar Adamawa Bwalki Dilli ya sanar cewa mutane 12 sun rasa rayukansu
Jami'an NSCDC tare da wasu mutanen gari suka ceto wadanda suka sami raunuka
Ba a kama wanda ya ba yaran biskit din ba.
Ya rasu yana da shekaru 75.