RASHIN TSARO: Ƴan bindiga sun kashe sojoji shida, ɗan sanda ɗaya da wasu mutane 13 a cikin mako daya a Najeriya
Bisa ga ƙididdigar da aka yi an samu raguwar akalla kashi 80 cikin 100 akan waɗanda aka kashe a makon ...
Bisa ga ƙididdigar da aka yi an samu raguwar akalla kashi 80 cikin 100 akan waɗanda aka kashe a makon ...
A makon jiya 'yan bindiga sun kashe mutane ciki harda matafiya 37 da mahara suka cina wa motar su wuta ...
Daga cikin wadanda ke neman a yi wa masu garkuwa da kisan jama’a afuwa, akwai Gwamna Bello Matawalle na Jihar ...
A yankunan karkara dai a kullum ana kisa kuma ana yin garkuwa da mutane, ba tare da kafafen yada labarai ...
Ya ce Najeriya ta yi murna, ganin yadda Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya aiko da sakon taya murnar ceto daliban.
Chinda ya ce 'yan majalisar tarayya a karkashin PDP na cike da bakin cikin yadda Buhari ya kasa kare rayuka ...