BA SANI BA SABO: Gwamnan Jigawa ya kafa Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa
Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi ya kafa Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafe, Hana Cin Hanci da Rashawa
Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi ya kafa Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafe, Hana Cin Hanci da Rashawa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf ya maida Shugaban Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafen Jama'a da Hana Rashawa, Muhyi Magaji
Najeriya ta kagara kauda matsalar cin hanci da rashawa saboda rashin daukan tsauraran matakan da suka dace domin kawar da ...
Duk da cewa 'yan sanda, sojoji da SSS su na a ƙarƙashin mulkin farar hula ne, amma su kan wuce-gona-da-iri ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake shan alwashin kawo karshen hare-haren 'yan bindiga da kuma rikicin Fulani makiyaya da manoma.
PDP ta ce irin yadda gwamnatin Buhari ke tafiya, an dora a daidai matakin da ya kamaci gwamnatin APC.
Ta buga wannan bayani a jiya Alhamis a cikin rahoton binciken ta na 10.
An kiyasta cewa akalla an EFCC ta gurfanar kuna kotu ta hukunta mutanec 1,234 tun daga 2015 zuwa yau.
Lai ya ce wannan gwamnati ta samu gagarimar nasarar kafa tubalin yaki da cin hanci da rashawa
TI ta ce har yanzu Najeriya a matsayin ta na da ta ke. Wato a na nan dai ‘yar gidan ...