RASHA 2018: Rasha ta kora Spain Gida
Rasha na buga na hudun wasa ya kare.
Rasha na buga na hudun wasa ya kare.
An tashi wasa kasar Faransa na da ci 4 Ajantina na da ci 3.
" Sai dai kafin likita su gane abin da ke damunsa ne Ebirim ya ce ga garin kunan."
Kafin nan kuwa, Denmark din ce ta fara cefa kwallo a daidai minti na 7 da fara wasan su.
Kasar Rasha ta lallasa Egypt da ci 3 da 1.
Japan ta jefa kwallaye biyu yayin da Columbia ta ci kwallo daya.
Zai iya yiwuwa sakamakon wannan rahoton ne aka kara inganta tsaro a filayen jiragen.
Bayan wannan fitina da ya addbi mutanen jihar, Jihar na fama da tabarbarewar kiwon lafiya da ilimi matuka.