Maganin rigakafin Korona zai kai tsakiyar shekarar 2021 – WHO
Sai dai kuma tuni har kasar Rasha ta ce ta gama hada maganin rigakafin cutar har kuma ma ta fara ...
Sai dai kuma tuni har kasar Rasha ta ce ta gama hada maganin rigakafin cutar har kuma ma ta fara ...
Ya ce yana sa ran nan ba da dadewa ba za a fara sarrafa maganin da yawa domin mutanen kasar.
Bondarev ya fadi haka a taron manema labarai da aka yi a Moscow, babban birnin kasar Rasha ranar Laraba.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 423 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
Ya ce yana sa ran nan ba da dadewa ba za a fara sarrafa maganin da yawa domin mutanen kasar.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 290 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.
Grinev ya ce gwamnati na kokarin yi wa maganin rajista cikin mako mai zuwa.
Haka kuma Trump ya ce ba a kashe kowa ba a harin da Iran ta kai wa sansanoni biyu na ...
Buhari zai halarci taron bunkasa tattalin arzikin kasashen duniya da saka jari ne da za ayi a kasar Saudiyya.
jami'an ofishin jakadanci sun rika yin amfani da albashin su domin ciyar da su.