RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya
Haka nan kuma an dakatar da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafar Rasha daga buga wasannin Champions League da na UEFA da UEROPA.
Haka nan kuma an dakatar da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafar Rasha daga buga wasannin Champions League da na UEFA da UEROPA.
Ukraniya da bi sahun wasu yankuna da dama ta ɓalle daga Rasha, ta zama ƙasa mai 'yancin kan ta cikin ...
Daga cikin takunkumin akwai kuma haramcin hana manyan kamfanonin Rasha hada-hadar kuɗaɗe, saye ko sayar da kaya a Birtaniya.
Yayin da Ƙungiyar Ƙasashen Afrika (AU) ta yi tir da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraniya, tuni Birtaniya ta ...
Sai dai kuma bisa ga rahotannin manyan kafafen yaɗa labarai kamar su BBC da CNN, an nuna yadda rokokin Rasha ...
Zuwa yanzu farashin ɗanyen man fetur ya yi tashin gwauron zabi a dalilin wannan mamaya da Rasha ta kaiwa Ukraine.
Haka kuwa ya faru ne saboda sake fantsamar cutar korona a ƙasashen Turai ta Yamma, Rasha da kuma wasu sassan ...
Sai dai kuma tuni har kasar Rasha ta ce ta gama hada maganin rigakafin cutar har kuma ma ta fara ...
Ya ce yana sa ran nan ba da dadewa ba za a fara sarrafa maganin da yawa domin mutanen kasar.
Bondarev ya fadi haka a taron manema labarai da aka yi a Moscow, babban birnin kasar Rasha ranar Laraba.