Rasha ta ba Najeriya kyautar buhunan takin zamani 680,000, sun maƙale a tashoshin ruwan ƙasashen Turai
A Najeriya dai yaƙin Rasha da Ukraniya ya haddasa tsadar takin zamani, wanda farashin sa ya nunka har sau uku.
A Najeriya dai yaƙin Rasha da Ukraniya ya haddasa tsadar takin zamani, wanda farashin sa ya nunka har sau uku.
PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa Burkina Faso, Mali da Gini za su za su taya Nijar ragargazar kasashen da ...
Wannan jarida a lokacin ta buga labarin Cewa Ukraniya ta janye tunanin shiga ƙungiyar NATO -Zelensky, Shugaban Ukraniya.
Ba za mu bari Chana ta riƙa samar wa Rasha wani sauƙi daga takunkumin da aka ƙaƙaba mata ba ko ...
Ya kara da cewa tun yanzu an fara samun hauhawan farashin abubuwa a kamar Taki, Masara, Alkama da dai sauran ...
Amma bayan zaɓen Zelensky, ko sau ɗaya bai taɓa yin ƙoƙarin sasanta rikici da Rasha ba ko rikicin cikin Ukraniya.
Dukkan waɗanda aka kashe dalilin wannan yaƙi, an kashe su ne saboda gazawar NATO da rashin haɗin kan ƙasashen da ...
Rasha ta amince ta tsagaita wutar yini ɗaya, domin kwashe mutanen da ke biranen Mariupol da Volnovakha da ta hana ...
Stoltenberg ya ce, "babban nauyi da haƙƙin da ke kan NATO shi ne mu tabbatar mun hana wannan yaƙi fantsama ...
Shugaban Ukraniya Volodymyr Zelenskyy ya tabbatar da cewa yanzu tashar nukiliyar ta na hannun dakarun Rasha.