INA MASOYAN BUHARI: Ku turo min da naira Dubu ɗai-ɗai zan yi Buhari sabuwar waka – Rarara
Haka dai mutane suka yi faɗi, sai dai wasu kuma su yabi mawakin inda suka ce soyayyace ta ke ingiza ...
Haka dai mutane suka yi faɗi, sai dai wasu kuma su yabi mawakin inda suka ce soyayyace ta ke ingiza ...
A 2015, kusan duk wani da ya ke tunkaho a farfajiyar Kannywood, ya bada gudunmawar sa.
Shi kansa shugaba Buhari na cikin wannan sabuwar kwamiti.
Mawaki Dauda Kahutu Rarara an nada shi darektan waka a tafiyar.
Rarara ya kuranta sannan ya yabi Buhari kuma ya yi masa addu'ar samun karin lafiya.