GORON SHEKARAR 2022: Gwamnatin Buhari za ta cire tallafin rarar mai kwatakwata, amma za a rika bai wa talakawa naira 5000 su rage zafi
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ce ta bayyana haka, a lokacin ƙaddamar da wani shiri na Bankin Duniya a Najeriya.