TALLAFIN MAI: Yadda Kamfanin NNPC ya yi asarar naira bilyan 623.17 da sunan tallafi a cikin 2018 byAshafa Murnai December 27, 2018 0 NNPC ta yi bayanin cewa an kashe kudaden da sunan tallafi.