Babbar Kotun Kano ta haramta wa Aminu Ado da tsoffin sarakuna huɗu sake kiran kan su sarakai
Kotun Kano, ta haramta wa Sarkin Kano na 15, kuma tuɓaɓɓen sarki, Aminu Ado sake kiran kan sa Sarki.
Kotun Kano, ta haramta wa Sarkin Kano na 15, kuma tuɓaɓɓen sarki, Aminu Ado sake kiran kan sa Sarki.
Ya ce ya kamata jama’a su daina yada labaran karya su kuma nisanta kan su da rashin fahimtar al’amuran da ...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya raba motoci ga 'yan siyasa da bayan rantsar da shugabannin jam'iyyar a garin Rano.
Amma shi Sarkin na Rano har kawo yanzu yana amfani da motocin da gwamnatin Kano ta siya musu tare da ...
Buhari ya ce sabuwar Dokar Fetur (PIA), wacce aka sa wa hannu wata biyu da su ka wuce, ita ce ...
Sarki Tafida ya rasu a asibitin Nasarawa da ke birnin Kano bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Gwamnan Kano Ganduje ya zargi Sarki Sanusi da kin mara masa baya a lokacin zaben sa karo na biyu a ...
Haruna ya ce da zaran an kammala bincike, za a tura Hauwa a gaban alkali domin a yi mata shari’a.
Gwamnatin Jihar Kano ta kafe kan cewa takardar umarnin kotu ba ta same ta ba sai bayan bada sandar mulkin.
Bukin nadin sabbin sarakunan Rano, Bichi, Karaye da Gaya