Farmakin Boko Haram ya kara muni daga Nuwamba, sun kara kama garuruwa – IOM
IOM ta ce daga Nuwamba zuwa wannan makon, Boko Haram sun raba mutane sama da 59,000 daga gidajen su.
IOM ta ce daga Nuwamba zuwa wannan makon, Boko Haram sun raba mutane sama da 59,000 daga gidajen su.
Yan Najeriya 35,000 masu gudun hijira a Kamaru ba su fuskantar rashin tsaro
Wadannan hotuna sun nuna irin ta'addancin da Boko Haram suka yi a ranar Larabar da ta gabata.
Akalla masu gudun hijira 200 suka mutu a harin da aka kefa musu bam a ranar 17 GA Janairu, 2017.
PREMIUM TIMES ta ruwaito yadda mazauna sansanin gudun hijira kusan 76,000 ke cikin halin kaka-ni-ka-yi.
Rundunar Sojin ta dade tana taimakawa 'yan gudun hijra
A wannan sauti da ta dauka da wayarta kuma ta tura ta WhatsApp.
Hauwa na ta Inna-lillahi wa-inna Ilaihir-rajiun.
Akalla mutane hudu ne suka rasa rayukan su a harin inda wasu 10 suka sami raunuka a jikkunan sa.