Sergio Ramos ya bar Real Madrid bayan ya shafe shekaru 16 a ƙungiyar
A tsawon shekaru 16 da Ramos ya yi a Madrid bayan an saye shi daga Seville FC, ya taimaki ƙungiyar ...
A tsawon shekaru 16 da Ramos ya yi a Madrid bayan an saye shi daga Seville FC, ya taimaki ƙungiyar ...
Ramos shi ne kaftin na kungiyar, kuma shi ne kaftin na kungiyar kwallon kafa ta kasar Spain.
A yau Talata ne kuma Wike zai gana da Shugaban Real Madrid gaba daya, Florentino Perez.