Ba a ga watan Ramadana a kasar Saudiyya ba, za a fara Azumi ranar Alhamis byAisha Yusufu May 15, 2018 A dalilin haka za a fara azumi ranar Alhamis 17 ga watan Mayu, 2018.