A fara duban watan Shawwal dag ranar Asabar – Sarkin Musulmi
Ya kuma ba da lambobin waya da za a kira idan aka ga watan kamar haka
Ya kuma ba da lambobin waya da za a kira idan aka ga watan kamar haka
Sannan yayi kira ga musulmai da su yawaita karatun Alkurani, da yin Ibada domin dacewa da rahamar Allah.
Ya kuma gargadi al’ummar musulmai da a rage kallon tallabijin musamman a wanna lokaci na watan Ramadan.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Kamar yadda ta saba duk shekara Cocin 'Christ Evangeligal Intercessory Felloship Ministry' dake Sabon Tasha Kaduna ta kan rabawa masu ...
Tayin da Pantami yayi mini ya bata mini rai domin bai kyauta ba.
Ana raba abincin bude bakin a unguwannin da yake wakilta.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Wani babban jami’I a fadar sarkin Musulmin Sambo Wali ne ya sanar da haka a wata takarda da ya fito ...