An ga watan Shawwal, gobe take Sallah
Gobe Talata ne za a yi sallar Eid-el Fitr a Najeriya.
Gobe Talata ne za a yi sallar Eid-el Fitr a Najeriya.
Ana fitar da Zakkar Fidda Kai ne kafin Sallar Idi, tsarki ne ga mai azumi kuma abinci ne ga talaka, ...
Atiku ya fito karara ya ce “Lai makaryaci ne.”
Ya kai bawan Allah! Akwai dimbin abubuwan da Musulmi zai yi da za su sa ya amfani alheran da suke ...
Hadisi Da’ifi shi ne dukkan Hadisin da ya gaza cika sharuddan ingacin karban Hadisi.
Gobe za a tashi da Azumi
Ya ce gwamna Yari ya kara yara marayu 5,000 ne a wannan shekara.
Muna samun amfani masu yawa idan muka yi addu'a, muka roki Allah da basu misaltuwa darajar wadannan addu'o'i da muke ...
Sarkin Musulmi Dr. Abubakar Saad ya sanar da ganin watan Shawwal yau a Jihohin Adamawa, Katsina da wasu garuruwa a ...
Don haka za a iya bayar da sa'in dawa, gero, masara, shinkafa da garin hatsi, ko na kwaki, matukar dai ...