ATIKU KO BUHARI: Gwagwagwar bugun hisabi a kotu
Kotun ta cika makil da dimbin masu mulki, wadanda suka ci zabe a karkashin APC.
Kotun ta cika makil da dimbin masu mulki, wadanda suka ci zabe a karkashin APC.
Buhari ya samu kuri’u 580,825, shi kuma Atiku ya samu 448,015.