Rahama Sadau ta yi murnar samun yawan mabiya miliyan 1 a Instagram
Rahama ce mace ta farko a farfajiyyar fina-finan Hausa da ta kai yawan mabiya har miliyan daya.
Rahama ce mace ta farko a farfajiyyar fina-finan Hausa da ta kai yawan mabiya har miliyan daya.
Daga baya, Rahama ta janye wannan Magana inda ta ta roki yafiya daga Zango.
Fitowa a irin wadannan shirin ga mutane irin mu ('Yan Arewa) ya matukar saba wa adinin mu da al'adanmu a ...
Wannan Karramawa dai shine na farko da wata 'yar wasar fim a Arewacin Najeriya za ta taba samu.
Daga cikin wadanda suka jajanta wa iyalan mamaciyar sun hada da firam ministan kasar Indiya, da jaruman duniya.
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Yanzu dai ta fito fili don rokon a yafe mata.
Ay ni duk fim din da nayi ina alfahari da shi. Saboda haka babu wanda ya fi mini. Duk daya ...
Salisu yace Rahama dai tana neman kawai a ci gaba da biye mata ne amma abin da take fadi ba ...