Masu layya sun karkata zuwa ga Rakuma a Kano
Illiyasu Wanda shine shugaban masu siyar da raguna a kasuwar ya ce bana cinikin raguna ya yi kasa sosai saboda ...
Illiyasu Wanda shine shugaban masu siyar da raguna a kasuwar ya ce bana cinikin raguna ya yi kasa sosai saboda ...
Kasuwar da aka fara dira kuwa itace kasuwar 'Yan Awaki dake Kawo, Kaduna.
Yanada daga cikin hikimar Layya, akwai yalwatama iyalai, da kyautatawa talakawa da miskinai, a sakamakon kyauta da sadaqa da naman ...
Mu dai a Kaduna bamu san yadda zata kama ba domin kuwa an kawo raguna amma babu masu siya.
Wani Alhaji Umaru, wanda ya shaida wa PREMIUM TIMES HAUSA cewa ya je sayen rago ne, ba dillanci ya ka ...
Duk da saukin farashin da raguna suka yi kasuwar sai a hankali
Ana yin Layya da lafiyyar daba, wadda batada aibi ko kadan.
Menene Hukunce Hukuncen laiya A Musulunci?
Hukumar tace za a ajiye wadannan kudade ne a bankin Jaiz.