COVID-19: Bauchi ta rufe makarantun allo, ta saka dokar ‘Zaman Gida Dole’
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da rufe duka makarantun allo dake fadin jihar domin dakile yaduwar cutar Covid-19 a jihar.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da rufe duka makarantun allo dake fadin jihar domin dakile yaduwar cutar Covid-19 a jihar.
Albarka Radiyo mallakin shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar ne kuma tsohon shugaban gidan radiyon Tarayya, Ladan Salihu.
Rahotanni sun bayyana cewa masu garkuwa da mutane ne suka yi garkuwa da shi inda bayan ‘yan kwanaki suka kashe ...
Baya ga wadannan, Lai ya kara bada umarnin fito da watsu tsarbace-tsarbace na sa-ido, kwaskwarima da sauran su.