Ganduje ya ziyarci Iyalan Kwankwaso domin yin Ta’aziyyar rasuwar mahaifin tsohon gwamnan
Gwamnan Kano ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi makaman Karayi Musa Saleh Kwankwaso, wato mahaifin Kwankwaso.
Gwamnan Kano ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi makaman Karayi Musa Saleh Kwankwaso, wato mahaifin Kwankwaso.
Ba a ga wulkawar Salihu Takai ba a taron sauya sheka na Shekarau.
Sai dai kuma ya kara da cewa duk da dimbin jama’a sun rasa gidajen su
Wamakko ya bayyana wa manema labarai a Sokoto cewa labaran wadanda aka rika watsawa a makon jiya.
Kwankwaso zai je Kano tabbas.