An yi garkuwa da Baturen kasar Jamus mai aiki kamfanin Dantata
An kama Baturen wanda Injiniya ne a Kano, bayan an bindige wani jami’in ‘yan sanda.

An gargadi mutane da su mika makaman su.